Jigo a jam’iyyar APC, Hon. Farouk Adamu Aliyu, ya sayi fom din nuna sha’awar takarar gwamnan Jihar Jigawa a zaben 2023
Tsohon dan takarar gwanman jihar Jigawa kuma Jigo a jam’iyyar APC, Hon. Faruk Adamu Aliyu, ya sayi fom din nuna sha’awar takarar gwamnan Jihar Jigawa a zaben 2023.
Ya saya akan Naira miliyan 50 bisa wakilcin aminan sa a ofishin jam’iyyar APC dake Abuja.