Kugiyyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah Kautal Hore reshen jihar Jigawa tayi kira ga Fulani makiyaya su zauna lafiya

0 76

Kugiyyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah Kautal Hore reshen jihar Jigawa tayi kira ga Fulani makiyaya su zauna lafiya da junansu tare da manoma baki daya.

Kugiyar ta yi kiranne lokacin da take godewa gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar bisa raba babura ga shugabannin kungiyar bulala, domin taimaka musu wajen gudanar da aikin su na tabbatar da zaman lafiya a fadin jiharnan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: