Labarai

Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta yi kira ga gwamnonin kasarnan da su yi koyi da gwamnatin Jihar Jigawa bisa yadda take damawa da Fulani

Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta Jihar Jigawa ta yi kira ga gwamnonin kasarnan da su yi koyi da gwamnatin Jihar Jigawa bisa yadda take damawa da Fulani Makiyaya cikin harkokin su.

Shugaban Kungiyar Malam Umar Kabir Dubantu shine ya bayyana hakan, inda ya ce amfani da karfi kan yan ta’adda ba zai kawo zaman lafiya a kasar nan ba.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: