Leburori 17 ne suka mutu akan gadar jirgin kasa da ta karye

0 377

Akalla leburori 17 ne suka mutu akan gadar jirgin kasa da aka gina lokacin da kadar ta karye a yau laraba a yankin gabashin Mizoram yayin da wasu da dama suka bace.

Ministan yankin ne ya dora bidiyon yadda gadar ta karye.

Gwamnatin kasar dai tayi alkawarin biyan diyyar Dala bilyan biyu da dubu dari hudu ga iyalan wadanda lamarin ya rutsa da su.

Mizoram na da nisa tsakanin gabashin Indiya inda take da iyaka da Myanmar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: