Ma’aikatar yada labarai ta jihar jigawa sun kiyasta kashe kudi fiye da naira miliyan 160 a wannan shekarar

0 88

Maaikatar yada labarai da hukumomin dake karkashin kulawarta sun kiyasta kashe kudi fiye da naira miliyan 160 a sabuwar shekara
Kwamishinan maaikatar Alhaji Bala Ibrahim ya sanar da hakan a lokacin kare kasafin kudin maaikatar a gaban kwamitin yada labarai na majalissar dokokin jiha.


Yace za a kashe kudaden ne wajen samarda dakin ajiye muhimman takardu da gyaran filayen wasanni da yada manufofin gwamnatu da sauransu
A jawabinsa shugaban kwamitin Mallam Muhammad Adamu ya yaba da zaman kare kasafin kudin da ya gudana da mahukuntan maaikatar yada labarai da hukumomin ta tare da alkawarin tallafamusu wajen cimma muradin da suka sanya a gaba

Yace zai yi aiki tare da masu ruwa da tsaki wajen ganin an sake fasalin Madaba-ar gwamnatin jiha domin buga muhimman takardu da kuma samawa gwamnati kudaden shiga

Leave a Reply

%d bloggers like this: