Mai martaba Sarkin Hadejia ya bukaci ma’aikatar harkokin cikin gida data kewaye matsakaicin gidan gyaran tarbiyya na Maudaci

0 77

Mai martaba Sarkin Hadejia Dr Adamu Abubakar Maje ya bukaci maaikatar harkokin cikin gida data kewaye Matsakaicin gidan gyaran tarbiyya na Maudaci.


Ya yi wannan bukatar ne a lokacin da mataimakin kwantirolan hukumar kula da gyaran tarbiyya mai kula da shiyya ta biyu ya ziyarce shi fadarsa
Inda ya ce hakan ya zama wajibi bisa laakari da matsalar tsaro dake damu a kasar nan

Leave a Reply

%d bloggers like this: