Majalissa ta karbi bukatar duba kasafin 2021 daga shugaban kasa Muhammadu Buhari

0 116

Majalissar wakilai ta karbi bukatar duba kasafin shekarar 2021 daga shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana neman a bashi Naira Bilyan 895. da miliyan 8 don akara kasafin shekarar 2021.

Kasafin da aka gudanar za’a aiwatar shi ga wasu bangare da suka hada da  jama’an tsaro, yaki da cutar corona da kuma yanda za’amagance yaduwar cuta mai karya garkuwar wato HIV.

Majalissar wakilai a makon da ya gabata ta zartar da bukatar Shugaban Kasar kafin a mata karatu na biyu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: