N-Power ya ciyar da matasa sama da 400,000 a sana’o’in su

0 78

Shirin N-Power ya ciyar da matasa masu kanana da matsagaitan masana’antu sama da 400,000 a cewar shugaban kwamitin yaki da talauci na majalisar wakilai, Balarabe Salame.


Balarabe Salame ya bayyanawa mutane hakan yayinda yake cewa abin alfaharinsa ne wannan a ce a lokacin shugabancinsa a ka samu wannan nasara da tallafin shugaba Muhammadu Buhari.


A karshe ya karkare da cewa, N-Power yana daya daga cikin abubuwan da suka matukar rage talaucin da ake fama da shi a sassan Najeriya.

Sawaba FM Hadejia!

Leave a Reply

%d bloggers like this: