Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 11
Addini

An yi nasarar jigilar fiye da Alhazai dubu 14,000 daga Saudiyya zuwa Najeriya – NAHCON

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta tabbatar da nasarar jigilar fiye da Alhazai dubu 14,000 daga Saudiyya zuwa Najeriya a ci gaba da gudanar da aikin hajjin bana na 2025. …
Read More...
Labarai

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu ayyuka a jihar

Umar Muhammad Jun 19, 2025 0
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu na ziyarar aiki a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin ƙasar. Tinubu na ziyarar ne domin ƙaddamar da wasu ayyuka da gwamnan jihar, Sanata Uba Sani…
Read More...
Labarai

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya (NEMA), reshen jihar Kano ta ce ta karɓi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Agadez da ke Jamhuriyar Nijar. Cikin wata sanarwa da…
Read More...
Labarai

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Gwamnatin Najeriya ta ce tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin kwashe ƴan ƙasarta da suka maƙale a ƙasashen Isra’ila da Iran, bayan tsanantar rikici tsakanin ƙasashen biyu. A…
Read More...
Labarai

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC na Jam’iyyar PDP

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Hukumar INEC ta mayar da martani ga jam’iyyar PDP kan batun taron NEC da suke shirin gudanarwa, inda ta bayyana cewa sanarwar taron ba ta cika ka’idar da ake bukata ba, bisa doka da…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta ware naira biliyan 2 domin gina magudanan Ruwa da Gadaje

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Gwamnati jihar jigawa ta ware naira biliyan biyu domin gina magudanan ruwa da gadaje guda arba’in da daya don dakile ambaliya a fadin jihar. Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi,…
Read More...
Labarai

Najeriya ta shigo da danyen man fetur na sama da naira tiriliyan 1.19 a cikin watanni uku

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Rahoton Hukumar Kididdiga ta Kasa ya bayyana cewa Najeriya ta shigo da danyen man fetur na sama da naira tiriliyan 1.19 a cikin watanni uku na farkon wannan shekarar, saboda karancin…
Read More...
Labarai

Tinubu ya tura sunayen mutum 17 da zasu jagoranci manyan kwamishinonin jihar Rivers

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura sunayen mutum 17 da ya ke so su jagoranci manyan kwamishinonin jihar Rivers, kuma yanzu haka an fara tantance su a gaban kwamitin wucin gadi na…
Read More...
Labaran Duniya

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni domin maraba da ziyarar shugaba Tinubu

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Ana cigaba da shirin karɓar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Jihar Benue, inda gwamnati ta sanar da hutun a yau Laraba, 18 ga Yuni, domin maraba da ziyarar shugaban. A yammacin…
Read More...
Labarai

Shugaba Bola Tinubu zai gana da manyan shugabanin jihar Benue a Yau Laraba

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 18, 2025 0
Shugaba Bola Tinubu zai gana da manyan masu ruwa da tsaki a jihar yau Laraba domin jin korafinsu kai tsaye, da nufin kawo karshen rikicin dake asarar rayuka da dukiyoyin al-umma a…
Read More...
Previous 1 … 9 10 11 12 13 … 630 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.