Majalisar Dokokin Jigawa Ta Kai Rangadin Kananan Hukumomi 26 Don Tantance Harkokin Mulki da Kudi
Kwamatin kananan hukumomi na majalisar Dokokin jihar Jigawa ya Kai rangadi kananan hukumomi 26 kawo yanzu a kokarin da majalisa ke yi na tantance sha'anin mulki da harkokin Kudi a!-->…
Read More...
Read More...