Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 60
Labarai

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Bayyana Shirinta na Sake Ciyo Bashin Dala Biliyan 1.75 daga Bankin…

Sawaba FM Radio Sep 5, 2025 0
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirinta na sake ciyo bashin dala biliyan 1.75 daga Bankin Duniya. Wannan matakin na zuwa ne duk da cewa gwamnati ta samu karin kudaden shiga…
Read More...
Labarai

Gwamnati ta yi gargaɗin yiwuwar ambaliya a jihohi 14

Hauwa'u Abbas Lalai Sep 4, 2025 0
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta yi gargaɗi kan yiwuwar ambaliya a jihohi 14, inda ta ce akwai yiwuwar ruwan sama mai yawa daga 4 zuwa 8 ga Satumba, 2025, a wurare 43 a faɗin ƙasar. …
Read More...
Ilimi

Hukumar NYSC ta saki jadawalin fara yin rajista na Batch B Stream II

Hauwa'u Abbas Lalai Sep 4, 2025 0
Hukumar National Youth Service Corps (NYSC) ta fitar da jadawalin fara yin rijista na Batch B Stream II na shekarar 2025, inda ta bayyana ranakun da za a farayi ga masu shirin yin…
Read More...
Kasuwanci

Dangote zai gina masana’antar taki ta dala biliyan 2.5 a Habasha

Hauwa'u Abbas Lalai Aug 28, 2025 0
Shahararren attajirin Najeriya, Aliko Dangote, ya kulla yarjejeniya da gwamnatin Habasha domin gina sabuwar masana’antar taki da aka kiyasta za ta lashe dala biliyan 2.5. Za a gina…
Read More...
Labarai

‘Yan sanda sun kwato ababen fashewa 8 da alburusai 8,000 a jihar Rivers

Hauwa'u Abbas Lalai Aug 28, 2025 0
Rundunar ‘yan sandan jihar Rivers ta bayyana cewa ta kwato ababen fashewa guda takwas (8) da kuma alburusai sama da 8,000, tare da kama mutum 33 da ake zargi da aikata laifuka…
Read More...
Labarai

Annobar amai da gudawa ta halaka mutum 8 fiye da mutane 200 kuma sun kamu

Hauwa'u Abbas Lalai Aug 28, 2025 0
Annobar cutar amai da gudawa, wato cholera, ta sake bulla a jihar Zamfara, musamman a ƙaramar hukumar Bukkuyum, inda mutane fiye da 200 daga ƙauyuka 11 aka tabbatar sun kamu da cutar.…
Read More...
Labarai

Jama’a su rika kare da kuma kula da ayyukan gwamnati a yankunansu – Akpabio

Hauwa'u Abbas Lalai Aug 27, 2025 0
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bukaci al’ummar Najeriya da su rika kare da kula da ayyukan raya ƙasa da gwamnati ke aiwatarwa a yankunansu. Akpabio, wanda…
Read More...
Labaran Duniya

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ƙaƙaba Harajin Kashi 50 Cikin 100 Kan Kayayyakin Indiya da Ake…

Sawaba FM Radio Aug 27, 2025 0
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ƙaƙaba harajin kashi 50 cikin 100 kan kayayyakin Indiya da ake kai wa Amurka, wanda ladabatarwa ne kan ƙasar da ke cikin masu arziki a duniya saboda…
Read More...
Labaran Duniya

Shugaban Kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, Zai Ziyarci Kasar Faransa a Yau

Sawaba FM Radio Aug 27, 2025 0
Shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, zai ziyarci kasar Faransa a yau domin ganawa da takwaransa Emmanuel Macron a birnin Paris, lamarin da masana ke ganin na iya zama sabon…
Read More...
Labaran Duniya

Gwamnatin Mulkin Sojin Jamhuriyar Nijar Ta Tsaurara Matakan Bada Takardar Izinin Shiga ƙasar

Sawaba FM Radio Aug 27, 2025 0
Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar ta tsaurara matakan bada takardar izinin shiga ƙasar wato biza ga wasu ƙasashen turai a matsayin mayar da martani. A cikin wata takarda mai…
Read More...
Previous 1 … 58 59 60 61 62 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

2 weeks ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

2 weeks ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.