Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 682
Al'ajabi

Sunayen Ƴan Najeriya 80 Dake Fuskantar Tuhuma A Ƙasar Amurka, Abin Mamaki Babu Ɗan Arewa Ko Guda

Sawaba FM Aug 23, 2019 0
A jiya Alhamis ne sashin binciken manyan laifuka (FBI) na yan sandan kasar Amurka ya sanar da cewa akwai ƴan Najeriya har 80 da suke fuskantar tuhumar aikata manyan laifuka a ƙasar. …
Read More...
Al'ajabi

Kotu Ta Soke Zaɓen Sanata Dino Melaye

Sawaba FM Aug 23, 2019 0
Wata kotun sauraron kararkin zaɓe da ke zaune a birnin Lokoja a jihar Kogi ta soke zaɓen sanatan Kogi ta Yamma Dino Melaye. A lokacin da ya ke yankin hukuncin alƙalin kotun ya…
Read More...
Jigawa

Katunan Shaidar Zama Ɗan Ƙasa 4,000 Sunyi Kwantai A Jigawa

Sawaba FM Aug 23, 2019 0
Hukumar shaidar zama dan kasa tace akwai katinan shaidar zama dan kasa guda 4,000 da masu su basu karba ba a jihar Jigawa. Jagoran hukumar anan jihar, Mallam Aminu Jakada, shine ya…
Read More...
Labarai

Labari Mai Daɗi: Nan Da Lokaci Kaɗan Matatun Fetir Ɗin Najeriya Zasu Dawo Aiki Baki Ɗaya

Sawaba FM Aug 23, 2019 0
Gwamnatin Tarayya tace ta fara aikin gyaran matatun man fetur, farawa da matatar man fetur ta Fatakwal domin cimma burin shekarar 2023 na ganin cewa dukkan matatun na aiki yadda ya…
Read More...
Addini

Sule Lamiɗo Ya Baƙunci Garin Hadejia Don Miƙa Saƙon Ta’aziyyar Rasuwar Jigogin Yankin da suka…

Sawaba FM Aug 21, 2019 1
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya kawo ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigari Alhaji Garba Danjani Hadejia, wanda ya rasu ranar Litinin da dare, bayan gajeriyar jinya. …
Read More...
Jigawa

Zamu Bayar Da Haɗin Kai Ga Duk Masu Burin Kawo Cigaban Jigawa – Gwamnati

Sawaba FM Aug 21, 2019 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce a shirye take ta mara baya ga duk wata kungiya da hukumomin bada tallafin ayyukan gona, domin cimma burin gwamnati na bunkasa ayyukan gona a jihar. …
Read More...
Jigawa

An Duƙufa Wajen Nemowa Ƴan Mata Da Almajirai Mafita

Sawaba FM Aug 21, 2019 0
Wata kungiya mai suna Crowd Funding Initiative Mafita, mai aiki a jihohin Kaduna da Kano da Katsina da kuma Jigawa, ta shirya taron bita kan inganta rayuwar ‘yanmata da almajirai a…
Read More...
Labarai

Buhari Ya Ƙalubalanci Ministocin Da Aka Rantsar Su Ɗora Kan Nasarorin Da Gwamnatinsa Ta Samu A Baya

Sawaba FM Aug 21, 2019 1
Shugaba Buhari ya hori ministocin da su tashi tsaye wajen inganta tattalin arziki, yakar rashawa, tare da kafa Najeriyar da zata samar da ayyukan yi ga marasa aikinyi miliyan 20. …
Read More...
Labarai

Jerin Jihohin Sabbin Ministocin Buhari

Sawaba FM Aug 21, 2019 0
A yau ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari Ya Rantsar Da Sabbin Ministoci tare da basu ofisoshin da zasu riƙa masa a mulkinsa na biyu. Wasu daga cikin tsoffin ministocin da basu dawo ba…
Read More...
Al'ajabi

Ya Salam: Ambaliyar Ruwa Ta Hallaka Mai Ciki Da Wasu Mutane 9 A Jigawa

Sawaba FM Aug 21, 2019 0
Mamakon ruwan sama da aka tafka a wasu sassa na jihar Jigawa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10 a kananan hukumomi 3 na jihar. Cikin wadanda suka rasa rayukan nasu hadar da wata…
Read More...
Previous 1 … 680 681 682 683 684 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.