Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 684
Addini

Gwamna Lalong Ya Siyawa Musulman Jihar Filato Ragunan Layya Na Milyan 60

Sawaba FM Aug 13, 2019 0
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya siyawa musulman jihar Filato ragunan layya da shinkafa domin yin hidimar bikin babbar Sallah. Gwamnan ya mika alhakin rabon waɗannan ragunan…
Read More...
Labarai

Mutanen Yobe Zasu Yi Bikin Sallah A Takure Bayan Sanya Dokar Takaita Zirga-Zirga

Sawaba FM Aug 9, 2019 0
Kwamishinan Yansandan Jihar Yobe, Abdulmaliki Sanmonu ya bayar da sanarwa takaita zirga-zirgan abeban hawa tsakanin gobe Asabar 10 ga watan Augusta da misalin karfe 11 na dare, zuwa…
Read More...
Labarai

Babbar Magana: Buhari Ya Fallasa Dalilin Dake Haddasa Rashin Tsaro

Sawaba FM Aug 9, 2019 1
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jiya yace rashin bayar da muhimmanci sosai ga bangaren ilimi shine ya haifar da matsalar tsaro dake addabar kasarnan. Shugaban ya fadi hakane…
Read More...
Mayan Labarai

Wasu Ne Ke Son Bata Min Suna Da Shafukan Sada Zumunta – Nmadi Sambo

Sawaba FM Aug 9, 2019 0
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Namadi Sambo ya bayyana amfani da sunansa da ake yi a kafar sada zumunta ta Facebook da sauran hanyoyin sadarwa na zamani da cewa wadansu bata…
Read More...
Mayan Labarai

Farashin Sukari Ya Dauka Hanyar Karyewa A Najeriya

Sawaba FM Aug 9, 2019 0
Gwamnatin Najeriya ta ce nan da shekara ta 2023 za ta fara sarrafa sukari a cikin kasar. Babban sakataren ma’aiktar bunkasar sukari ta kasa Dr. Latiz Busari ya bayyana hakan a Abuja…
Read More...
Addini

Rahoto: Yaya Farashin Raguna Da Shanu A Sallar Layyar Bana?

Sawaba FM Aug 7, 2019 0
Wani binciken kamfanin dillancin labarai na kasa ya nuna yadda farashin dabbobi bai tashi ba a kasuwannin Shuwarin da Sara da Gujungu, duk anan Jihar Jigawa, cikin kasa da sati 1 kafin…
Read More...
Addini

An Kammala Jigilar Alhazan Nijeriya, Duba Don Sanin Adadinsu

Sawaba FM Aug 7, 2019 0
Hukumar Alhazai ta Kasa ta bayar da sanarwar kawo karshen jigilar maniyyata daga Najeriya zuwa aikin Hajjin Bana a Saudiyya. Sanarwar na cikin jawabin da aka bawa kamfanin…
Read More...
Labarai

Wata Sabuwa: Za a Sauya Fasalin Yadda Ake Rabon Arzikin Najeria

Sawaba FM Aug 7, 2019 0
Gwamnatin Tarayya tace zata kafa wani kwamiti cikin mako mai zuwa domin sake fasalin yadda ake rabon arzikin kasa tsakanin gwamnatin tarayya, jihoshi da Kananan Hukumomi. Shugaban…
Read More...
Lafiya

Bakin Hali Ya Janyo An Kori Wasu Ma’aikatan Lafiya 3, Duba Laifin Da Suka Aikata

Sawaba FM Aug 6, 2019 0
Babban asibitin koyarwa na Gwamnatin tarayya dake jihar Katsina ya salami wasu ma’aikatansa 3 bayan da aka kama su da laifin karbar kudade a wajen marasa lafiya. A cikin wata…
Read More...
Labarai

Jinjina Ga Yan Najeriya Da Kuka Ki shiga Tafiyar Juyin Juya Hali – Garba Shehu

Sawaba FM Aug 6, 2019 0
Fadar shugaban kasa ta yabawa ‘yan Najeriya wajen kare martabar demokradiyyar kasar nan, bayan da suka ki amincewa da kiran kungiyar Global Colaliation For Security And Democracy In…
Read More...
Previous 1 … 682 683 684 685 686 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.