Sakataren Zantarwa na Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ya bukaci gwamnatin tarayya ta kare makarantu daga hare-haren yan bindiga

0 69

Sakataren Zantarwa na Hukumar Kare Hakkin Dan Adam Mista Tony Ojukwu, a jiya ya bukaci gwamnatin tarayya ta kare Makarantu daga hare-haren yan bindiga.

Shugaban Hukumar ya bayyana hakan nea taron kare Makarantu karo na 4th wanda aka gudanar a Birnin tarayya Abuja.

A cewarsa, hare-haren da ake kaiwa Makarantun da kashe dalibai da kuma sace su zai shafi harkokin Ilimin Kasar nan.

Kazalika, ya ce taron a karon farko zai duba lamarin tsaron da yaran su ce ciki, da kuma yanayin da Makarantu suke ciki domin sake inganta Ilimin Yara.

Leave a Reply

%d bloggers like this: