Shugaban Hukumar NEMA yace an kashe sama da biliyan N112.1 wajen magance ibtila’i a cikin shekaru 11 da suka gabata

0 97

Shugaban  Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa NEMA , Mustapha Habib Ahmed, hukuar ta kashe  N112.1bn wajen magance bala’o’i a cikin shekaru 11 da suka gabata.

Mustapha Habib Ya bayyana haka ne a lokacin da yake gabatar da jawabi a gaban kwamitin wucin gadi na Majalisar Wakilai da ke binciken yadda aka tara da kuma amfani da Asusun Muhalli.

Ya ce hukumar ta samu N110.4bn a cikin wannan lokacin.

Dangane da bukatar kwamitin yace ba’a samu takardu na shekarar 2010 ba, saboda an lalata su yayin zamga-zangar ENDARYS.

Leave a Reply

%d bloggers like this: