Labarai

Shugaban Karamar Hukumar Hadejia ya roki cibiyar jarabawar JAMB da ta gaggauta kammala rijista ga dalibai kafin lokaci ya kure

Shugaban Karamar Hukumar Hadejia, Abdulkadir Bala Umar T.O ya roki cibiyar jarabawar JAMB dake Binyaminu Usman Poytechnic Hadejia ta gaggauta kammala rijista ga dalibai kafin lokaci ya kure.

Shugaban karamar hukumar yayi rokon lokacin da ya kai ziyara zuwa cibiyar domin duba yadda aikin ke gudana, bayan samun korafe-korafe daga dalibai dangane da aikin rijistar.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: