Shugabar kotun sauraren korafin zaben gwamnan jihar Kano, Mai Sharia Halima Shamaki, ta umarci rundunar yansandan kasa dasu mikawa kotun sakamakon zaben gwamnan daya gabata na ranar 23 ga watan Maris. Kamfanin dillancin labarai na Kasa ya rawaito cewa dan takarar jam’iyyar PDP yayin zaben Abba Continue reading