Jigawa Labarai Rayuwa Sawaba Gwamna Badaru Na Jigawa Yayi Sabon Nadin Kwamishina Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jiha, Alhaji Adamu Abdulkadir Fanini, wacce aka rabawa manema labarai a Dutse.Cigaba