Sai dai an samu bambancin lissafi idan aka kwatanta da alƙaluman da hukumar NCDC ta bayyana na masu ɗauke da cutar, hukumar a daren jiya ta ce, tana da labarin mutane 7 ne kacal dake da cutar a Jigawa sabanin 19 da gwamnatin jihar ta sanar (Duba cikin hoton ƙasan labarin)Cigaba