kukan targade sai ga karaya ta samu, ƙasar China na murnar fara rabuwa da cutar Korona sai ga shi an samu rahoton ɓullar wata sabuwar cutar me haɗari gaske mai suna Hanta Virus A wani rahoto da jaridar kasar China ta fitar jiya Litinin ya bayyana cewa wani mutum daga Cigaba
Dubban Mutane ne yau Laraba suka sake gudanar da zanga zangar adawa da shirin amincewa da wata doka da zata bada damar tisa keyar wanda ake zargi da aikata laifi daga Hong Kong zuwa China domin yi masa shari’a. Masu zanga zangar akasarin su matasa da dalibai sun yiwa ofisoshin gwamnati kawanya, inda suka hana […]Cigaba