A madadin sauran matan shugabanin Afrika biyar da suka zo don taya Najeriya da yan Najeriya murnar ranar dimokaradiyya, uwar gidan shugaban kasar Ghana Madam Rabecca Akufo Addo,ta ce matan shugabanin kasashen Afrika kan taka rawa ta fannonin ci gaba duk da cewa basu da wani kasafin kudi da akan basuContinue reading
Sai dai kuma a wani bangaren, wasu tsoffin 'ya'yan tsohuwar jam'iyyar NRC a jamhuriya ta uku, sun kalubalanci matakin mayar da 12 ga Yuni a matsayin ranar dimokradiyya'Ya'yan tsohuwar jam'iyyar NRC sun ce ba sa goyon bayan wannan mataki, don a cewarsu dan takararsu Alhaji Bashir Tofa ne ya ci zaben, amma ba Moshood Abiola na SDP ba.Continue reading