Babban bankin kasa CBN ya musanta rahotonnin da ke cewa bankuna za su daina karbar kudaden da suka yage daga hannun kwastomominsu daga ranar 2 ga watan Satumba. Daraktan yada labaran bankin na CBN Mr Isaac Okorafo ne ya bayyana hakan yayin tattaunawarsa da kamfanin dillancin labarai na kasa NAN Continue reading
Alkaluman da Ofishin Kula da Bashi ya fitar ya nuna cewa basussukan da ake bin kasarnan ya karu da Naira Biliyan 560. A cewar ofishin, jimillar gabadaya bashin da ake bin kasar, ya zuwa ranar 31 ga watan Maris na 2019, ya kai Naira Tiriliyan 24 da Biliyan 900, idan aka yi la’akari da yawan […]Continue reading