Kungiyar malaman jami’o’in kasarnan, ASUU, tare da gwamnatin tarayya zasu zauna a yau Talata, domin shawo kan yajin aikin gargadi da malaman ke yi a halin yanzu. An tabbatar da zaman tattaunawar daga bakin wasu manyan jami’an kungiyar jiya Litinin da dad dare. Wani jami’i yace zaman tattaunawar Cigaba