Ilimi Labarai Rayuwa Siyasa Aikin alheri: Gwamna Zulum ya sanya ƴaƴan talakawa dubu 3 a makaranta Gwamnatinsa ce ta gina makarantun a yankunan kananan hukumomin Maiduguri da Jere dake da yaran dayawa da basa zuwa makaranta. An shirya makarantun da nufin kula da karatunsu.Continue reading