Yau za a sake ɓarje gumi a mako na 5 na gasar NPFL amma sai dai kuma dukkansu biyun manyan ƙungiyoyi ne a gasar.Continue reading
Rahotanni sun bayyana cewa dan wasan ya iso jihar Kano ne tun a ranar Laraba kuma har ya kammala gwajin tabbatar da lafiyarsa a babban asibitin koyarwa na Abdullahi Wase Specialists Hospital, Kano, a yau Alhamis, har ma yayi atisayen farko da kungiyar a karamin filin wasa ga Dawakin Kudu.Continue reading