Home Posts tagged Ministers
Labarai Mayan Labarai Siyasa

Buhari Ya Ƙalubalanci Ministocin Da Aka Rantsar Su Ɗora Kan Nasarorin Da Gwamnatinsa Ta Samu A Baya

Shugaba Buhari ya hori ministocin da su tashi tsaye wajen inganta tattalin arziki, yakar rashawa, tare da kafa Najeriyar da zata samar da ayyukan yi ga marasa aikinyi miliyan 20. Shugaba Buhari sai ya bayar da muhimmanci ga bukatar tsaro, saboda ‘yan Najeriya su samu zama lafiya.Shugaban Kasar wanda ya amince cewa akwai matsaloli, amma […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Rayuwa Siyasa

Abinda Fadar Shugaban Kasa Ta Fada Kan Yadda Majalisa Ta Tantance Ministoci

Fadar Shugaban Kasa ta yabawa Majalisar Dattawa bisa tabbatar da mutanen da za a nada ministoci, bayan tantance su cikin gaggawa. Babban Mataimakin Shugaban Kasa kan Kafafen Yada Labarai, Mallam Garba Shehu, shine yayi wannan yabon cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Abuja. Cikin mataimakin shugaban kasar, tsaurara bincike yana nufin shugabanci […]Continue reading