Hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, reshen jihar Yobe, tace ta kama jam’in dan sanda da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi wadanda aka boye sunan su, bisa kama su da kuma samar da kwayoyi Tramodal da nauyin su ya kai kilogram 59 ga mayakan Boko Haram da ke Gwoza a […]Cigaba