Home Posts tagged Niger Delta
Labarai Mayan Labarai nishaɗi Siyasa

Labari Mai Daɗi: Nan Da Lokaci Kaɗan Matatun Fetir Ɗin Najeriya Zasu Dawo Aiki Baki Ɗaya

Gwamnatin Tarayya tace ta fara aikin gyaran matatun man fetur, farawa da matatar man fetur ta Fatakwal domin cimma burin shekarar 2023 na ganin cewa dukkan matatun na aiki yadda ya kamata. Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPC, Mele Kyari, shi ne ya bayyana haka yayin da yake magana akan cin gajiyar arzikin mai […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Security Siyasa

Babbar Magana: Buhari Ya Fallasa Dalilin Dake Haddasa Rashin Tsaro

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jiya yace rashin bayar da muhimmanci sosai ga bangaren ilimi shine ya haifar da matsalar tsaro dake addabar kasarnan. Shugaban ya fadi hakane lokacin da ya karbi bakuncin tawagar mutanen jihar Adamawa, karkashin jagorancin Gwamna Ahmadu Fintiri, a fadar shugaban kasa dake Abuja. Shugaban wanda ya dauki alkawarin duba bukatar […]Continue reading