Home Posts tagged Sule Lamido
Addini Jigawa Labarai Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa

Sule Lamiɗo Ya Baƙunci Garin Hadejia Don Miƙa Saƙon Ta’aziyyar Rasuwar Jigogin Yankin da suka Rasu

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya kawo ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigari Alhaji Garba Danjani Hadejia, wanda ya rasu ranar Litinin da dare, bayan gajeriyar jinya. Alhaji Sule Lamido ya kuma yi ta’aziyya ga iyalan Magajin Garin Hadejia, Alhaji Hamisu Ibrahim, bisa rasuwar ‘yarsa. Haka zalika, tsohon gwamnan, ya kai ziyarar ta’aziyya ga […]Continue reading