Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane 7 kawo yanzu, a wani iftila’in ambaliyar ruwa na ranar Alhamis a Birnin Yola. Jami’in Hukumar mai kula da ayyukan hukumar a Jihoshin Adamawa da Taraba, Mista Abani Garki, shine ya bayyana haka ga Kamfanin Dillancin Labarai na Continue reading