A Najeriya rahotanni daga Jihar Zamfara na cewa ‘yan bindiga sun kashe uban kasa na garin Gada da ke Ƙaramar Hukumar Bungudu tare da wasu mutum huɗu.

Bayan halaka mutum biyar, ’yan bindigar sun cinna wa gidajen ƙauyen da kuma rumbunan abinci wuta.

Asalin labarin: BBCHausa

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: