Turkiyya na cigaba da gina katanga don hana kwararar ƴan kasar Afghanistan

0 164

Turkiyya na cigaba da gina katanga don hana kwararar ƴan kasar Afghanistan


Har yanzu dai dubban ƴan kasar Afghanistan na cigaba tserewa daga ƙasar ta su saboda fargaba. Haka zalika, kasar Turkiya ta sanar da cewa tana gina katanga kan iyakarta da Iran domin daƙile kwararar ƴan gudun hijira daga kasar ta Afghanistan.


Katangar dai za ta kai tsawon kilomita 295 idan an kammala ta, wadda kuma za a yi wa shinge da waya, kamar yadda kamfanin dillacin labaran AFP ya ruwaito a yau.

Leave a Reply

%d bloggers like this: