Yadda wasu dalibai suka arce daga hannun ‘yan bindiga

0 81

Ɗalibai biyu daga cikin ɗaliban makarantar Gwamnatin tarayya dakeYauri Jihar Kebbi sun arce daga hannun ƴan bindiga.

Manema labarai sun ruwaito yadda Ƴan bindiga suka sace ɗalibai da wasu malaman makarantan bayan artabu a ranar 17 ga watan June.

Ɗaliban da suka arce sun haɗa da mace da namiji.

An tsince su ne a daji a yankin Dansadau dake Karamar hukumar Maru a Jihar Zamfara ranar Asabar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: