Yadda wata tsawa ta kashe kawayen amarya ana cikin rawa da cashewa

0 118

Kamar yadda BBCHausa ta wallafa a shafinta, tace “akalla mahalarta wani bikin aure 17 ne suka mutu a Bangaladesh kamar yadda jami’ai suka bayya.

Wasu mutum 14 kuma na daban ciki har da angon sun jikkata. A lokacin da abin ya faru amaryar ba ta halarci taron ba.

An shirya bikin ne a cikin wani jirgin ruwa a gefen tekun Shibganj, kuma na cikin jirgin sun dauki hanyar zuwa gidan su amarya ne lokacin da tsawar ta same su.

Mutanen da suka ga faruwar abun sun ce kashi-kashi na tsawar ne ya afkawa jirgin.

Tsawa na kashe daruruwan mutane a fadin kudancin Asiya.”

Leave a Reply

%d bloggers like this: