Gwamnatin tarayya tace a wasu alkaluma da Hukumar Lafiya a tamakin farko ta kasar ta fitar sun nuna cewa an yi wa kaso 5.5 cikin dari na ‘yan kasar wanda kimanin mutum 215,277 kenan allurar riga-kafin korona kafin jiya ranar 23 ga watan Maris.

Jihar Lagos tafi yawan wadanda aka yi wa riga-kafin, da kimanin mutum 58,461. Jihar Bauchi ce ke biye mata inda aka yi wa mutum 23,827 allurar riga-kafin ta AstraZeneca.

Sai jihar Jigawa da mutum 20,800 suka karbi riga-kafin.

Sauran jihohin da aka yi riga-kafin sun hada da:

Adamawa 7,407

Akwa Ibom 127

Anambra 132

Bayelsa 552

Binuwai 146

Borno 653

Cross River 948

Delta 915

Ebonyi 77

Edo 2,645

Ekiti 1,049

Enugu 956

Abuja 8,616

Gombe 203

Imo 1,908

Kaduna 14,572

Kano 3,903

Katsina 10,002

Kwara 12,016

Nasarawa 6,801

Ogun 19,257

Ondo 4,205

Osun 6,658

Filato 883

Rivers 1,951

Sokoto 98

Yobe 5,509

Jihohin da basu da ko mutum guda da akayi wa rigakafin cutar korona, sun hada da:

Abia, Zamfara, Kebbi, Niger, Kogi , Taraba, Oyo.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: