Labarai

Gwamnatin Tarayya ta umarci manhajojin sadarwa na intanet da su tabbatar sun cire abubuwan da ke nuna tsiraici cikin awanni 24

Gwamnatin Tarayya ta umarci manhajojin sadarwa na intanet, irin su Twitter, WhatsApp, Facebook, Instagram, da TikTok da su tabbatar sun cire ko kuma toshe hanyoyin shiga duk wani abun da bai dace ba, wanda ke nuna tsiraici ko badala da batsa a cikin awanni 24. An bayar da wannan umarni cikin Continue reading
Labarai

Ranar Alhamis ne jam’iyyar PDP za ta tantance wanda zai tsaya takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaben 2023

A gobe Alhamis ake sa ran babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya za ta tantance waɗanda ake tunanin a cikinsu za a zaɓi mutum guda ya zama ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa. Sai dai jama’a da dama da masu ruwa da tsaki daga jam’iyyar na ganin cikin waɗanda ke kan gaba da Continue reading
Labarai

Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki wata coci da ke jihar Ogun inda suka yi awon gaba da wasu masu ibada guda biyu

Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki wata coci da ke karamar hukumar Ewekoro a jihar Ogun, inda suka yi awon gaba da wasu masu ibada guda biyu. An rawaito cewa ‘yan ta’addan sun kai farmaki cocin ne da misalin karfe 11 na daren jiya inda suka tafi da masu ibadan biyu. An kuma rawaito cewa […]Continue reading