A shiga cikin ruwan zafi ko tururirin ruwan zafin a samu dan lokaci ana ciki ana jin gumi wannan wani abu ne da ke taimakawa wajen kara inganta lafiyar dan Adam.
Kwararru a kan sha’anin kiwon lafiya da likitoci na cewar wadanda ke shiga cikin ruwan zafi suna gasa jiki, na yin tsawon rayuwa fiye da wadanda ba su yi, domin ruwan zafin na kashe kananan cututuka da ke shiga cikin jiki ta hanyar fata. Don jin karin bayyani mun tanadar muku da sauti a kasa.
Shin kuna amfani da ruwan zafi, sannan wanne alfanu kuke samu daga gare shi?

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: