Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Sawaba FM
  • Page 42

Author

Sawaba FM 433 posts 1 comments

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.

Labarai

Shugaba Buhari Yayi Sabbin Naɗanaɗen Muƙamai

Sawaba FM Jun 20, 2019 0
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da Mele Kyari a matsayin sabon shugaban Kamfanin mai na Kasa wato NNPC. Kakakin kamfanin na NNPC Ndu Ughamadu ne ya sanar da naɗin tare da…
Read More...
Labarai

Gwamna Badaru ya sa ranar zaɓen ƙananan hukumomi a Jigawa

Sawaba FM Jun 19, 2019 0
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Jigawa, JISIEC ta tsayar da 29 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a ƙananan hukumomi 27 dake jihar. …
Read More...
Labarai

Sirrukan Ɓoye Game Da Rayuwar Ɗiyar IBB Da Ɗan Abiola

Sawaba FM Jun 19, 2019 0
Shin ko kuna da Labarin Cewa Ɗan Gidan Abiola mai suna Kola Abiola Ya taba Yin Soyayya da babbar ƴar Janar Ibrahim Babangida (IBB) Wato Aisha Babangida duk da dai basu yi aure…
Read More...
Labarai

Kotu Ta Dakatar Da Cigaba Da Bincikar Sarkin Kano

Sawaba FM Jun 19, 2019 0
Wata Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Kano ta umarci Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano da ta dakatar da binciken da take yi wa Sarkin Kano, Muhammad…
Read More...
Al'ajabi

Abubawan ban Mamaki a Rayuwar Shata

Sawaba FM Jun 18, 2019 0
Mahaifiyar Shata su biyu ta haifa tare da mahaifinsa; Mamman Shata, da 'yar uwarsa, Yelwa, amma ta haihu a aurenta na farko.Shata ya shafe mafi yawan shekarun rayuwarsa a garin Kano duk…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Taraba Ta Sanya Dokar Takaita Zirga-zirga A Jalingo

Sawaba FM Jun 18, 2019 0
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya saka dokar hana zirga-zirga a garin Jalingo biyo bayan sabbin hare-hare da aka kai kan al’ummar Kona da ATC da ke kusa da Jalingo.Gwamnan ya…
Read More...
Labarai

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Mutuwar Tsohon Shugaban Ƙasar Egypt

Sawaba FM Jun 17, 2019 0
Kafar yada labaran Talabijin ta kasar Masar ta bayyana cewa Tsohon Shugaban kasar ya rasu ne yayin da ake zaman kotu don sauraron kararsa da ake yi.
Read More...
Labarai

Ku Kula da Takardun Shaidar Karatunku, Don Ba Sauyawa Har Abada- WAEC

Sawaba FM Jun 17, 2019 0
“Amma, idan wani ɗalibi ya rasa Takardar Shaidar Karatunsa ta hanyar gobara, ambaliyar ruwa ko sacewa, kuma zai iya kawo dukkan hujjojin da suka zama wajibi da za su nuna lallai haka…
Read More...
Al'ajabi

Tsaro: Gwamnan Jihar Zamfara Ya Tafi Neman Mafita A Dubai

Sawaba FM Jun 17, 2019 0
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle zai gana da masana akan tsaro a kasar Dubai, da ke hadadiyyar daular larabawa, don tattaunawa akan hanyoyin magance rashi tsaro a jihar. …
Read More...
Labarai

Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP ya rasu

Sawaba FM Jun 15, 2019 0
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Sanata Babayo Garba Gamawa ya rasu.Ya rasu ne ranar Juma’a a Bauchi bayan wata gajeruwar rashin lafiya. Mai magana da yawunsa,…
Read More...
Previous 1 … 40 41 42 43 44 Next

Latest News

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi Bashin Sisin Kobo…

Prev Next 1 of 1,768
Popular Topics
  • Labarai6414
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar…

15 hours ago

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai…

15 hours ago

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi…

15 hours ago
Prev Next 1 of 1,768

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.