Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 10

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

Gwamnan Kano ya buƙaci gwamnatin Edo ta biya diyyar mafarautan da aka kashe a jihar

Umar Muhammad Apr 1, 2025 0
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya buƙaci Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo da ya tabbatar da biyan diyyar mafarauta da aka kashe a jiharsa ta Edo a hanyarsu ta komawa gida domin…
Read More...
Labarai

Mutane miliyan 117 ne suka yi rajistar mallakar katin shaidar zama dan kasa a Najeriya – NIMC

Umar Muhammad Apr 1, 2025 0
Hakumar lura da shaidar dan kasa tace kimanin mutane miliyan 117 ne zuwa yanzu suka yi rajistar mallakar katin shaidar zama dan kasa da lambar NIN. A cewar sabbin alkaluman da…
Read More...
Labarai

Tinubu ya tsawaita wa’adin shugabancin shugabar hukumar shigi da fici ta kasa, Kemi Nandap

Umar Muhammad Apr 1, 2025 0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya tsawaita wa'adin shugabancin shugabar hukumar shigi da fici ta kasaa, Kemi Nandap. Nandap ta fara aiki ne a hukumar a ranar 9 ga Oktoban 1989. Tinubu…
Read More...
Ilimi

Ma’aikatar Ilimi a Najeriya ta ƙaddamar da wani shirin kare lafiya da rayukan ɗalibai

Umar Muhammad Mar 27, 2025 0
Ma'aikatar Ilimi a Najeriya ta ce ta ƙaddamar da wani shiri na ƙara inganta tsaro a manyan makarantu da na sakandare mallakarta da ke ɗaukacin faɗin ƙasar. Ma'aikatar ilimin ta ce…
Read More...
Jigawa

Gwamnati ta ware fili mai girman hekta 35 domin gina cibiyar horon harbi ta zamani a jihar Jigawa

Umar Muhammad Mar 27, 2025 0
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware fili mai girman hekta 35 domin gina cibiyar horon harbi ta zamani a Tsohon Kafi da ke Karamar Hukumar Birnin Kudu. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar…
Read More...
Labarai

Kudurin kara yawan kananan hukumomin Jihar Legas daga 20 zuwa 57 ya tsallake karatu na biyu a zauren…

Umar Muhammad Mar 27, 2025 0
Ana kokarin amincewa da kudirin dokar da ke neman kara yawan kananan hukumomin Jihar Legas daga 20 zuwa 57, bayan da ya tsallake karatu na biyu a zauren Majalisar Wakilai a jiya…
Read More...
Labarai

Tinubu ya amince da yin sabbin nade-nade guda hudu

Umar Muhammad Mar 27, 2025 0
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin mambobi hudu a majalisar gudanarwar Hukumar Raya da Kula da Abubuwan da Aka Samar a kasa (NCDMB). A wata sanarwa da mai ba…
Read More...
Labarai

Ban san ko zan tsaya takarar shugabancin kasa a shekarar 2027 ba – Atiku

Umar Muhammad Mar 26, 2025 0
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa bai san ko zai tsaya takarar shugabancin kasa a shekarar 2027 ba. Atiku ya yi wannan bayani ne a wata hira da…
Read More...
Labarai

Tinubu ya taya Goodluck Jonathan murna kan lashe kyautar “Sunhak Peace Founders Award” na shekarar…

Umar Muhammad Mar 26, 2025 0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan murna kan lashe kyautar “Sunhak Peace Founders Award” na shekarar 2025. Mai ba Shugaban Kasa shawara…
Read More...
Addini

Masu haƙar kabari sun koka kan ƙarancin alawus ɗin da ake ba su na ₦3,000 a wata

Umar Muhammad Mar 25, 2025 0
Masu haƙa kaburbura da gyara maƙabarta sun koka kan ƙarancin alawus ɗin da ake ba su na naira 3000 a wata. Wani mai haƙar kabari a maƙabartar unguwar Tudun Wada da ke Kano, Malam…
Read More...
Previous 1 … 8 9 10 11 12 … 239 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.