Browsing Category
Mayan Labarai
Yadda Ta Kaya A Wurin Taron Karawa Juna Sani Wanda NUJ Da NITDA Suka Shirya A Jigawa
Shugaban kungiyar ‘yan
jarida ta kasa reshen jihar jigawa Alhaji Sunusi Hussaini Madobi ya bayyana
makasudin taron nasu da nufin wayar da kan abokan aiki dangane da matsalolin da!-->…
Read More...
Read More...
Ofishin kula da basussuka na kasa yace ana bin Najeriya bashin kudi Naira Tiriliyan 25 da Biliyan…
Ofishin kula da basussuka na kasa yace jumillar bashin da
ake bin Najeriya ya kai kudi Naira Tiriliyan 25 da Biliyan 700.
Darakta-Janar ta ofishin, Miss Patience Oniha, ita ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fannoni biyu da suka samu kaso mafi yawa a kasafin kuɗin Jigawa 2019
Gwamna Muhammad Badru Abubakar ya gabatar da kudirin dokar kasafin kudin shekara mai zuwa na sama da Naira miliyan dubu dari da hamsin da biyu da miliyan dari tara ga Majalisar dokokin!-->…
Read More...
Read More...
An Ginawa Masu Hidimtawa Ƙasa Sabon Masauki A Kazaure
Gwamnatin jihar Jigawa tayi bikin mika sabon masaukin masu yiwa kasa hidima, NYSC, da ta gina ga Hukumar masu yiwa kasa hidima, a garin Kazaure.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kalli Hotunan Buhari Da Shugaban Ƙasar Rasha Vladmir Putin
A cigaba da gudanar da taron karfafa dankon dangantaka tsakanin nahiyar Afrika da ƙasar Rasha a taron Russia-Africa Forum yau ga wasu daga cikin hotunan da aka dauka yau yayin taron.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cikakken Bayanin Yadda Gwamnati Da Ƙungiyar Suka Cimma Matsaya
Bayan kwanaki suna zazzafar tattaunawa, Gwamnatin Najeriya da Ƙungiyar Ƙwadago sun cimma matsaya bisa tsarin da ya kamata a bi wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashi.
An shafe!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Buhari Ta Ƙaro Jiragen Yaƙi Don Gamawa Da Matsalar Tsaro
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta sake sayen sabbin jiragen sama na yaki domin cigaba da murkushe burbushin matsalar tsaro a kasar nan.
A watan Janairun wannan shekara ta 2019!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Babbar Magana: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Zaɓen Dino Melaye
A ranar Juma’a ne Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke zaɓen Sanata Dino Melaye, sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a Majalisar Dattijai.
“Yanzu-yanzu nayi rashin nasara a Kotun Ɗaukaka Ƙara,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ɗangote Ya Buɗe Kamfanin Tumatirin Gwangwani A Kano
Kamfanin sarrafa tumatiri na Ɗangote ya kafa gidan rainon Tumatiri da kuɗinsa ya tasamma Naira biliyan 3 da ake kira da Green House Nursery a nan Kano, wanda aka tsara zai dinga samar!-->…
Read More...
Read More...
Sai An Rage Ma’aikata Kafin A Fara Biyan Mafi Ƙarancin Albashi- Ngige
A jiya Alhamis ne Ministan Ƙwadago Da Samar Da Aikin Yi, Dakta Chris Ngige, ya ce buƙatar Ƙungiyar Ƙwadago na neman sabon mafi ƙarancin albashi zai sa Gwamnatin Tarayyar ta kashe!-->…
Read More...
Read More...