Dan takarar shugaban kasa na NRC Bashir Tofa ya rasu daga wata majiya mai karfi kuma za a yi jana’izar sa a cikin garin Kano a wannan rana.

Karin bayani na nan tafe.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: