Hanyoyi 10 Na Sanya Mijinki Farin Ciki

0 209

Akwai buƙatar nazari domin samo hanyar maganin mutuwar aure a ƙasar Hausa saboda yawaitar faruwarsa. Don haka ne muka kawo muku wannan shawarwari ko zasu taimaka.

1- Girmama Shi

2- Ki Ba Shi Kanki

3- Ki So Iyayensa

4- Ki Daraja ‘Yan uwansa

5- Kada Ki Yawaita Jayayya Da Shi

6- Ki Rika Sa Shi Jin A Karkashinsa Kike

7- Kada Ki Rika Bincikensa musa musamman Wayarsa

8- Ki Sumbace Shi Yayin Da Ya Bata Miki Rai

9- Kada Ki Lalata Masa Dukiya (Amubazzaranci)

10- Tallafa Masa Yayin Da Ba Shi Da Kudi

Leave a Reply

%d bloggers like this: