Kasar Finland ta Zama Mamba Ta 31 a Kungiyar Tsaro ta NATO.

0 93

Cikin wata sanarwa da shugaban kasar Sauli Niinisto ya fitar a yau,ya bayyana yanzu kasar ta fita daga sahun yan ba ruwan mu.

Sanarwa ta kara da cewa kasancewar Finland cikin kungiyar haka zai bata cikakken tsaro da samu matsayi cikin manyan kasashen duniya.Tunda farko dai kasar ta so shiga kungiyar tare makwabciyar ta Sweden.

Nato ta kasance kungiyar tsaro ta kasa da kasa ta yankin Atlantika mai mambobi 31, ciki hadda kasashen turawa 19 da kuma biyu a arewacin Amurka.An kirki-kiri kungiyar tsaron bayan yakin duniya na 2,inda aka sanya mata hannu a shekarar 1949.

Leave a Reply

%d bloggers like this: