Majalisar Karamar Hukumar Hadejia tayi kudurin tsaftace gari domin zazzabin cizon sauro kwalara

0 62

Majalisar Karamar Hukumar Hadejia ta nanata kudurinta na tsaftace gari, domin dakile zazzabin cizon sauro da kuma cutar Kwalara.


Shugaban Karamar hukuma Alhaji Abdulkadir Umar Bala T.O shine ya bayyana hakan a lokacin da yake kaddamar da aikin feshin maganin sauro a unguwar Kuburu ta Mazabar Yayari.

Leave a Reply

%d bloggers like this: