Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Edo ta gargadi maniyyata hajjin bana a jihar da su kauracewar safarar miyagun kwayoyi zuwa Makkah a kasar Saudiyya domin aikin hajji. Sakataren zartarwar hukumar jin dadin jihar Edo, Barrister Iduoze Muhammed, shine yayi gargadin jiya a Benin, babban birnin jihar, yayin wayar da kan maniyyatan aikin hajji na jihar dangane da aikin hajjin.
- Comments
- Facebook Comments