Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 10
Jigawa

Shugaban kungiyar Fulani na Jihar Jigawa ya bukaci Fulani da su kara hada kan su

Hauwa'u Abbas Lalai May 30, 2025 0
Shugaban kungiyar Fulani ta Fulbe Joda Jam na Jihar Jigawa Alhaji Isa Bello Gwaram ya bukaci Fulani su kara hada kai, kuma su cigaba da marawa gwamnati baya domin amfana da…
Read More...
Ilimi

Gwamnatin Jigawa ta biya wa sama da dalibai 30,000 kudaden tallafin karatu a shekara ta 2024

Hauwa'u Abbas Lalai May 30, 2025 0
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta biya kudaden tallafin karatu fiye da naira miliyan dubu shida da miliyan dari takwas ga dalibai fiye da dubu talatin a shekara ta 2024 Babban…
Read More...
Jigawa

An nada shugaban tuntuba da kula da ayyukan hukumar kula da Almajirai ta Jihar Jigawa

Hauwa'u Abbas Lalai May 30, 2025 0
Hukumar kula da Almajirai da yaran da basa zuwa makaranta ta kasa ta nada, Malam Abdullahi Yunusa a matsayin shugaban tuntuba da kula da ayyukan hukumar a Jihar Jigawa. A sanarwar…
Read More...
Jigawa

Kwamitin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya fara duba yadda ake gudanar da ayyuka…

Hauwa'u Abbas Lalai May 30, 2025 0
Kwamitin kula da harkokin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya fara rangadin duba yadda ake gudanar da ayyukan kananan hukumomi a faɗin jihar, domin tabbatar da adalci…
Read More...
Labarai

Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 21 a jihar Neja

Hauwa'u Abbas Lalai May 30, 2025 0
A kalla mutane 21 ne aka tabbatar sun rasu, ciki har da iyalai 12 yan gida daya, sakamakon wata ambaliya da ta afku a unguwannin Tiffin Maza da Anguwan Hausawa da ke karamar hukumar…
Read More...
Jigawa

Kotu ta wanke Isa Usman daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami a Jigawa

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Babbar kotun jiha mai lamba 11 dake zamanta a garin Ringim ta sallami wani mai suna Isah Usman mai lakanin Niga tare da wanke shi daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami. …
Read More...
Jigawa

An kaddamar da taron bita ta yini biyu ga Jami’an sashin kula da ayyukan gwamnati da Daraktocin…

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Hukumar Lura da ma’aikatan kananan hukumomi ta Jihar Jigawa tare da hadin gwiwar kungiyar (APC Progressive Institute) sun kaddamar da taron bita ta yini biyu ga Jami’an sashin kula da…
Read More...
Jigawa

An kammala aiyukan hanyoyin mota 24 daga cikin 26 da gwamnatin Jigawa ta gada –

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta kammala aiyukan hanyoyin mota 24 daga cikin 26 da ta gada a 2023 Kwamishinan aiyuka da sufuri na jiha Injiniya Gambo S Malam ya sanar da hakan ta…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tinubu na jefa talakawa cikin mawuyacin hali – Atiku

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da fifita masu hannu da shuni yayin da take jefa talakawa cikin mawuyacin hali, yana mai bayyana…
Read More...
Labarai

Za’a ci gaba da samar da zaman lafiya, haɗin kai, da walwala a Najeriya – Tinubu

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar Najeriya na ci gaba da kasancewa jigo a ƙungiyar tattalin arzikin yammacin Afirka wato ECOWAS, inda ya ce Najeriya za ta ci gaba da…
Read More...
Previous 1 … 8 9 10 11 12 … 620 Next

Latest News

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC na Jam’iyyar PDP

Gwamnatin Jigawa ta ware naira biliyan 2 domin gina…

Prev Next 1 of 1,550
Popular Topics
  • Labarai5596
  • Siyasa755
  • Tsaro727
  • Jigawa463
  • Mayan Labarai438

Most Read

Labarai

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga…

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga…

11 hours ago

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC…

14 hours ago

Gwamnatin Jigawa ta ware naira biliyan 2…

14 hours ago
Prev Next 1 of 1,550

Recent Posts

Most Read

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

‘Yan Najeriya na biyan kashi 55 cikin dari ne kawai na…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Dole ne malami ya mallaki digirin Master’s tare da…

Hukumar NITDA ta bukaci a bawa Mutanen da ke da Bukata ta…

Rahoto

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC na Jam’iyyar PDP

Kasashen waje

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Girke-Girke

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.