Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 9
Labarai

Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 21 a jihar Neja

Hauwa'u Abbas Lalai May 30, 2025 0
A kalla mutane 21 ne aka tabbatar sun rasu, ciki har da iyalai 12 yan gida daya, sakamakon wata ambaliya da ta afku a unguwannin Tiffin Maza da Anguwan Hausawa da ke karamar hukumar…
Read More...
Jigawa

Kotu ta wanke Isa Usman daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami a Jigawa

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Babbar kotun jiha mai lamba 11 dake zamanta a garin Ringim ta sallami wani mai suna Isah Usman mai lakanin Niga tare da wanke shi daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami. …
Read More...
Jigawa

An kaddamar da taron bita ta yini biyu ga Jami’an sashin kula da ayyukan gwamnati da Daraktocin…

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Hukumar Lura da ma’aikatan kananan hukumomi ta Jihar Jigawa tare da hadin gwiwar kungiyar (APC Progressive Institute) sun kaddamar da taron bita ta yini biyu ga Jami’an sashin kula da…
Read More...
Jigawa

An kammala aiyukan hanyoyin mota 24 daga cikin 26 da gwamnatin Jigawa ta gada –

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta kammala aiyukan hanyoyin mota 24 daga cikin 26 da ta gada a 2023 Kwamishinan aiyuka da sufuri na jiha Injiniya Gambo S Malam ya sanar da hakan ta…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tinubu na jefa talakawa cikin mawuyacin hali – Atiku

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da fifita masu hannu da shuni yayin da take jefa talakawa cikin mawuyacin hali, yana mai bayyana…
Read More...
Labarai

Za’a ci gaba da samar da zaman lafiya, haɗin kai, da walwala a Najeriya – Tinubu

Hauwa'u Abbas Lalai May 29, 2025 0
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar Najeriya na ci gaba da kasancewa jigo a ƙungiyar tattalin arzikin yammacin Afirka wato ECOWAS, inda ya ce Najeriya za ta ci gaba da…
Read More...
Labarai

Yadda Emefiele ya kwashe shekaru 3 ya nal karɓar dala miliyan 17.1 ta hannun wakilinsa –…

Umar Muhammad May 28, 2025 0
Wani jami’in Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ya shaida wa wata kotu da ke Legas cewa Godwin Emefiele, tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), ya karɓi kuɗi har dala…
Read More...
Labarai

Najeriya Ta Kwato Dalolin da aka Sace an Dawo da $763.7m da £6.4m ga Gwamnati

Hauwa'u Abbas Lalai May 28, 2025 0
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi (SAN), ya bayyana cewa an dawo da wasu daga cikin kuɗin Najeriya da aka sace, Ya bayyana cewa kuɗin da aka samu…
Read More...
Labarai

Hukumar NEMA ta karbi yan Najeriya 111 da aka dawo da su daga jamhuriyar Nijar

Hauwa'u Abbas Lalai May 28, 2025 0
Hukumar bada agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta karbi yan kasar 111 da aka dawo da su daga janhuriyar Nijar. Kamar yadda hukumar ta wallafa a shafin ta na X, matakin ya kasance…
Read More...
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Aika Saƙon Taya Murna ga Ministan Buhari Rotimi Chibuike Amaechi

Hauwa'u Abbas Lalai May 28, 2025 0
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon ministan sufuri kuma tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Chibuike Amaechi, murnar cika shekara 60 a duniya. Wannan na kunshe ne a cikin…
Read More...
Previous 1 … 7 8 9 10 11 … 619 Next

Latest News

Gwamnatin Jigawa ta samar da sabuwar mota da kuma babur…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Ƴansanda sun kuɓutar da mutum 73 da aka yi garkuwa da su a…

Prev Next 1 of 1,546
Popular Topics
  • Labarai5583
  • Siyasa752
  • Tsaro722
  • Jigawa462
  • Mayan Labarai438

Most Read

Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta samar da sabuwar mota da kuma babur…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta…

44 minutes ago

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da…

56 minutes ago

Ƴansanda sun kuɓutar da mutum 73 da aka…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,546

Recent Posts

Most Read

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

‘Yan Najeriya na biyan kashi 55 cikin dari ne kawai na…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Dole ne malami ya mallaki digirin Master’s tare da…

Hukumar NITDA ta bukaci a bawa Mutanen da ke da Bukata ta…

Rahoto

Gwamnatin Jigawa ta samar da sabuwar mota da kuma babur…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Kasashen waje

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta…

Girke-Girke

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta…

Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa Umarah

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.