Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 8
Jigawa

Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin haɗin gwiwa da Jihar Jigawa domin ƙarfafa samar da sukari a…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 27, 2025 0
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin haɗin gwiwa da Jihar Jigawa domin ƙarfafa samar da sukari a ƙasar nan da kuma cimma burin dogaro da kai a wannan fanni. Wannan yunƙuri na cikin…
Read More...
Jigawa

Hukumar NDLEA ta jaddada kudirin ta na yaki da masu amfani da kuma sayar da miyagun kwayoyi a jihar…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 27, 2025 0
Hukumar hana sha da ta’ammali da miyagun kwayoyi ta jihar Jigawa ta jaddada kudirin ta na yaki da masu amfani da kuma sayar da miyagun kwayoyi a jihar nan. Kwamandan hukumar na…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta kaddamar da rabon motoci ga Shugaban Makarantar Sakandire

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 27, 2025 0
Kwamishinan Maaikatar Iilmi Mai Zurfi ta jihar Jigawa, Farfesa Isa Yusif Chamo ya kaddamar da rabon motoci ga shugabannin manyan makarantun Sikandare na jihar nan. Da yake mika…
Read More...
Labarai

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana zaman makokin kwana uku kan kashe jami’anta

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 27, 2025 0
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana fara zaman makoki na kwanaki uku domin girmama sojoji 17 da suka rasa rayukansu a yayin wani harin da aka kai musu a Kwana Dutse, ƙaramar hukumar da…
Read More...
Labarai

Rikicin siyasa tsakanina da Gwamna Siminalayi Fubara ya zo ƙarshe – Nyesom Wike

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 27, 2025 0
Ministan birnin tarayya kuma tsohon Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, ya tabbatar da cewa rikicin siyasa tsakaninsa da Gwamna Siminalayi Fubara ya zo ƙarshe, bayan wani taron sulhu da…
Read More...
Labarai

Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken binciken ma’aikatun gwamnatin Tarayya

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 27, 2025 0
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken binciken ma’aikata da tantance gibin ƙwarewa a cikin dukkanin ma’aikatun Gwamnatin Tarayya, domin ƙarfafa iya…
Read More...
Al'adu

Masarautar Dutse ta hukunta wasu dagatai guda 2 bisa zarginsu da laifin barnatar da dukiyar gwamnati

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 26, 2025 0
Sarkin Dutse, Mai Martaba Dr. Hameem Nuhu Sunusi ya dakatar da dagacin Kadangare dake karamar hukumar Birnin kudu da kuma korar dagacin unguwar Lautai a karamar hukumar Kiyawa bisa…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta bada miliyan 292 domin gina sabbin bututun samar da ruwan sha guda 19

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 26, 2025 0
A wani yunkuri na samar da ruwan sha mai tsafta, gwamnatin jihar Jigawa ta amince da kashe naira miliyan 292 domin gina sabbin bututun samar da ruwan sha guda 19 da ke amfani da hasken…
Read More...
Labarai

Hukumar INEC ta gano kura-kurai a cikin sabbin Jam’iyyun da ta karba guda 110

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 26, 2025 0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa, INEC, ta bayyana cewa ta karɓi buƙatun rijistar sabbin jam’iyyu 110, amma ta ce ta gano kura-kurai masu yawa a cikin su. Cikin sabbin jam’iyyun…
Read More...
Labarai

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji na Najeriya

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 26, 2025 0
Shugaban kasa Bola Tinubu zai sanya hannu a yau Alhamis kan sabbin dokoki huɗu da za su canza tsarin haraji da tattara kudaden shiga a fadin kasar nan. Fadar shugaban ƙasa ta…
Read More...
Previous 1 … 6 7 8 9 10 … 630 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.