Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 6
Kimiyya da Fasaha

Shugaba Tinubu ya kaddamar da cibiyar masana’antar dijital ta Arewa maso Yamma da ke jihar…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 3, 2025 0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kaddamar da cibiyar masana'antar dijital ta Arewa maso Yamma da ke Kano bayan an gyara ta daga lalacewar da ta samu a 2024. Ministan sadarwa, Bosun…
Read More...
Jigawa

Majalisar dokokin Jigawa na shirin gabatar da dokar adalci da haɗin kai domin samar da daidaito ga…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 3, 2025 0
Majalisar dokoki ta jihar Jigawa na shirin gabatar da kudurin dokar bambanci da adalci da haɗin kai, domin samar da daidaito da cigaba ga al’ummar jihar. Kakakin majalisar, Rt. Hon.…
Read More...
Labarai

“Mutanen da siyasa ta yi wa ritaya ne ba sa ganin aYyukan Shugaba Tinubu” a cewar…

Aliyu M. Ahmad Jul 3, 2025 0
A wani rahoto da gidan talabijin na Channels ya fitar, Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa, duk waɗanda ba sa iya ganin nasarorin da aiyukan Shugaban Tinubu, lallai siyasar su…
Read More...
Labarai

Jam’iyyar adawa ta PDP ta gargadi mambobinta dake goyon bayan hadaka

Aliyu M. Ahmad Jul 2, 2025 0
Jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), ta yi gargaɗi ga dukkan mambobinta da ke ƙulla shirin shiga sabuwar haɗakar siyasa cewa suna “kallon su sosai” kuma za su ɗauki…
Read More...
Labarai

Gwamnan Filato Caleb Muftwang ya karyata jita-jitar cewa zai fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 2, 2025 0
Gwamnan Jihar Filato, Caleb Muftwang, ya karyata jita-jitar cewa yana shirin ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. A wata hira da ya yi da BBC, Muftwang ya bayyana cewa…
Read More...
Labarai

Jam’iyyar ADC ta naɗa Sanata David Mark matsayin shugabanta na riƙo

Umar Muhammad Jul 2, 2025 0
Haɗakar hammayar ADC a Najeriya ta tabbatar da naɗin Tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Ƙasar, Sanata David Mark a matsayin sabon shugabanta na ƙasa. Sanata David Mark, ya bayyana…
Read More...
Labarai

Hukumar INEC tana shirin fitar da sabbin ƙa’idoji da za su fayyace yadda za a duba sakamakon zaɓen…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 2, 2025 0
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce tana shirin fitar da sabbin ƙa’idoji da za su fayyace yadda za a duba sakamakon zaɓe da aka bayyana, gabanin babban zaɓen 2027. …
Read More...
Labarai

Gamayyar jam’iyyun siyasa ƙarƙashin jagorancin African Democratic Congress (ADC) ta sanar da sabon…

Aliyu M. Ahmad Jul 2, 2025 0
Gamayyar jam’iyyun siyasa ƙarƙashin jagorancin African Democratic Congress (ADC) ta sanar da sabon wuri domin ƙaddamar da sabon dandalin siyasarta, bayan da Wells Carlton Hotel ta soke…
Read More...
Labarai

Yan Sanda A Jigawa Sun Kama Matashi Kan Zargin Kashe Mahaifiyarsa.

Aliyu M. Ahmad Jul 1, 2025 0
An Kama Matashi Mai Shekaru 30 Bisa Zargin Kashe Mahaifiyarsa a Karamar Hukumar Gumel An kama wanda ake zargi, an tsare shi kuma ana ci gaba da gudanar da bincike a kansa. Acewar…
Read More...
Jigawa

NDLEA ta kama miyagun ƙwayoyi da kimarsu ta kai fiye da naira biliyan 2.6 a jihar Jigawa

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 1, 2025 0
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama miyagun ƙwayoyi da kimarsu ta kai fiye da naira biliyan 2.6 a nan jihar Jigawa. Kwamandan hukumar na jiha,…
Read More...
Previous 1 … 4 5 6 7 8 … 630 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.