Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 45
Labarai

Kungiyar Farar Hula (CSO) Ta Nemi Sa Hannun Tinubu Kan Manufar Katin BTA Na Aikin Hajji

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Wata ƙungiyar farar hula (CSO) mai suna Independent Hajj Reporters (IHR) ta miƙa ƙorafi ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu kan umarnin Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya wajabta amfani da…
Read More...
Labarai

Ruɗin Siyasa Ne Babu Wani Aikin Jirgin Kasa da Za A Gudanar A Kano in ji Shehu

Aliyu Abubakar Jan 30, 2026 0
Shehu ya ce aikin layin dogon bai cikin wani tsari na hukuma da gwamnatin tarayya ta amince da shi, yana mai jaddada cewa babu wani tanadi a kansa cikin shirin kasafin kuɗin shekarar…
Read More...
Labarai

Kungiyar ECOWAS Ta bayyana Cewa Ta Sanya Batun Tsaro A Gaba A Kokarinta Na Bunkasa Tattalin Arziki

Zaliha Muhammad Ahmad Jan 29, 2026 0
Kungiyar ECOWAS ta ce ta sanya batun tsaro a gaba yayin da take kokarin cimma bunkasar tattalin arziki ta kashi biyar cikin dari a yankin Afirka ta Yamma, bisa la’akari da yadda…
Read More...
Siyasa

Majalissar Wakilai Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Dauki Matakan Gaggawa Na Magance Matsalar Yunwa da…

Zaliha Muhammad Ahmad Jan 29, 2026 0
Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta dauki matakin gaggawa wajen magance matsalar yunwa da talauci, da kuma hada kan shirye-shiryen rage fatara da ake ci gaba da…
Read More...
Labarai

Trump Ya Ce Zai Amince da Buɗe Sararin Samaniyar Jiragen Sama Na Kasar Venezuela

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ya bayar da umarnin sake buɗe sararin samaniyar jiragen kasuwanci na ƙasar Venezuela, abin da ke nuna irin babban ikon da Amurka ke ikirarin yi kan…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Aikin Jirgin Kasa Na Cikin Birnin Kano Na Tsabar Kuɗi Naira Tiriliyan…

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Gwamnatin Tarayya ta amince da aikin jirgin ƙasa na cikin birnin Kano (Metropolitan Rail Service) mai tsabar kuɗi Naira tiriliyan 1, wani muhimmin aikin more rayuwa da ake sa ran zai…
Read More...
Labarai

Jam’iyyar NNPP Ta Yi Watsi da Jita-Jitar Murabus Din Mataimakin Gwamnan Jihar Kano

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta yi Allah-wadai da kalaman Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kano, Ibrahim Waiya, wanda ya bukaci Mataimakin Gwamna, Aminu Abdussalam…
Read More...
Labarai

NNPCL da Wasu Gidajen Mai A Najeriya Sun Kara Farashin Man Fetur Sau Biyu Cikin Awanni 24

Aliyu Abubakar Jan 29, 2026 0
Kamfanin Man Fetur na Kasa na Najeriya, Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL), tare da wasu gidajen mai sun kara farashin man fetur sau biyu cikin awanni 24. Wakilin…
Read More...
Labarai

Akpabio Ya Karyata Zargin Sauya Sabbin Dokokin Haraji

Hauwa'u Abbas Lalai Jan 29, 2026 0
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya yi watsi da zargin da ke yawo cewa an yi canji ga sababbin dokokin haraji bayan Majalisar Tarayya ta amince da su, yana mai cewa…
Read More...
Labarai

Sojojin Najeriya Sun Kwato Gawar Kwamanda da Wasu Sojoji Shida da Boko Haram Suka Kashe a Borno

Hauwa'u Abbas Lalai Jan 29, 2026 0
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da kwato gawar wani kwamandan soja, wani manjo da kuma wasu sojoji shida da ’yan ta’addan Boko Haram suka kashe a yankin Damasak na Jihar Borno. …
Read More...
Previous 1 … 43 44 45 46 47 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

2 weeks ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

2 weeks ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

2 weeks ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.